Noun
m
- abin bauta wa da aka gina ko aka sassaƙa ko duk wani abin da ake bauta wa wanda ba Allah ba. <> idol, an image of a god that people pray.
- ladan da aka tanada don nemo dabba ko bawan da ya ɓata. <> reward or recompensation given to someone who found a lost pet or person.