(Redirected from hadu)
- meet up, join, merge, connect.
- Synonym: sadu
- A thing becomes productive only after it has combined with its matching partner. <> Abu yakan zamo mai amfani kawai bayan ya haɗu da daidaitacciyar abokiya. --Talk:Quran/51/49
- Idan mutum biyu daga cikin sahabban Manzon Allah (SAW) suka haɗu... <> If 2 people from the companions of Allah's Messenger get together... --Quran/103/RijiyarLemo