(Redirected from haquri)
- patience, perseverance
- Synonym: juriya
- [ al-khidh r ] said, "did i not tell you that with me you would never be able to have patience?" <> ya ce: "shin, ban ce maka ba, lalle ne kai ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba?" = [ 18:75 ] ya ce, "ashe ban gaya maka ba cewa ba za ka iya juriya tare da ni ba?" --Qur'an 18:75
- yi haƙuri <> sorry, apologizing to someone. To endure.
- Allah baka haƙuri <> May God grant you patience = May you endure... = I'm sorry.
- mai haƙuri <> forgiving, patient.