hausaradio/dw/2020-02-23
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Shirin Yamma 23.02.2019
Shirin na dauke da Ra'ayin Malamai da ya duba batun tsaro a tarayyar Najeriya, da ma bukatar da wasu 'yan kasar ke yi na a sauya manyan hafsoshin sojin kasar. Akwai Amsoshin Takardunku da kuma shirin Wasikun Masu Sauraro. [1]
- Amurka na bukatar a zurfafa bincike kan zargin da ake yi wa Rasha na tsoma hannunta a zabukan kasar. [2]
- Italiya ta rufe wasu garuruwa sha daya don datsa yaduwar cutannan ta Corona virus. [3]
- Hasashen samun iska da ruwan sama mai karfi ya sa an dakatar da bukukuwan al'adun Carnival a nan Jamus. [4] [5]