Toggle menu
25K
777
183
165.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/dw/2025-08-12

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

https://www.youtube.com/watch?v=U7T9a54XPp0 Shirin DW na Yau I 12.08.2025 | Labaran Safe

  1. [Unintelligible] a Jamus, muhawara ta kaure kan batun ɗauko yara daga yankin zirin Gaza na Falasɗinu da kuma Isra'ila domin yi musu jinya.
  2. A Lagos, cibiyar kasuwancin Najeriya, ruwan sama ya haifar da ambaliya tare da janyo asarar dukiya mai yawa.
  3. A Nijar, jama'a na cigaba da mayar da martani bayan da gwamnatin ta rufe wasu cibiyoyin tura kuɗi a wasu yankunan ƙasar.
    1. Yanzu dai gamu nan dai. An ce mu dakanta tukun. Hakanan kuma, sai haƙuri bai yi ba tunda dai, kinga wa'ansu manuganta ne. Mutane suna da harkoki dayawa. Da wannan ID suka dogara da shi.
    2. Gaskiya, gana da aka dakatar da su. Idan ba haka nan, kashe banza za ai ta yi. 'Yan ta'addan nan suna [unintelligible]. Kuma babu wani [unintelligible] wanda su suke ɗauka [unintelligible].
  4. Shugaban Amurka Donald Trump ya saka hannu kan dokar [zattasuwa] da za ta tsaita dakatar da haraji kan ƙasar China tsawon kwanaki 90.
  5. Ɗan takarar shugabancin ƙasar Colombia kuma sanata Miguel Uribe, wanda aka harba da bindiga a yayin wani taro a Bagota a watan Yuni da ya gabata ya mutu.
  6. Ingila na fama da matsala ta ƙarancin ruwa saboda fari wacce aka bayyana a matsayin mai muhimmanci ga ƙasar.