Noun
kura, kure, siyaki = m | kura = f
- dabbar dawa mai dabbare-dabbaren jiki da zamammun ɗuwawu da ƙaton kai, mai cin dabbobi har da mutane.
- kuɗin da dillali ke samu wajen ƙara wa mai saye kuɗi da rage wa mai abu kuɗi.
- amalanke.
- abin wasa da yara kan yi da tsingaro ko murfin kwalba ko langalanga tare da zare su riƙa jujjuyawa ko wurgawa, yana ƙara (wu-wu), mai kama da kukan kura.
- ƙarfe mai kunnuwa da ake ɗauko gugan da ya faɗa rijiya da shi. [1]
- kukan kura: ƙundumbala.
- ladabin kura: girmama ko rusuna wa mutum saboda yana kusa.
- cart
- See also ƙura