(Redirected from isar da)
Alternate spellings: iyad da, idadda/idar da, isar da (musamman saƙo / especially of a message)
- accomplish, finish, complete, done. <> gama, ƙarasa
- Wani limami ne ya tashi a masallaci bayan an idadda sallah ya soma wa'azi. <> The imam stood up in the mosque after finishing prayer and started a sermon.
- Bari ta iyar da sallah kafin mu tafi. <> Let her finish her prayer before we go.
- Na idar <> I'm done.
- Allah will accomplish His purpose. [1] <> Lalle Allah Mai iyar da umurninSa ne. --Qur'an 65:3
- deliver, delivering.