ishara
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
f
Verb
- yin ishara <> foreshadowing, forewarning, predicting, indicate.
- Synonym: ilhami
- an yi haka ne domin a yi ishara zuwa ga cewa, nan gaba za a tattara shi wuri guda ya zama littafi wanda Musulmi a kowane lokaci za su riqa karantawa.
This was done to indicate that in the future it would be collected in one place and become a book that Muslims would read at all times. --Quran/2/Rijayar_Lemo_Tafsir - Wannan ayar tana yin ishara da abubuwan muhimmai
This verse foreshadows three important things. - 44:5—Yusufu da gaske ya yi amfani da kōfi domin ya yi ishara?
44:5—Did Joseph actually use a cup to read omens?