(Redirected from jib'inta)
Verb
jiɓanta/jiɓinta/jiɓanci/jiɓance/jiɓinci/jiɓince
- danganta <> to depend on, make responsible for, fall under
- Lamarin ya jiɓanci shari'a. <> The situation falls under the law.
- Ɗaukar nauyi <> bear the load, handle, to entrust, protect
- Allah ne mai jiɓantar lamarin mu. <> God handles our affair.