Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jigo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from jigon)

Noun

Tilo
jigo

Jam'i
jiguna or jigogi

m

  1. itatuwan da ake kafawa su tallabi gugan ban ruwa.
  2. shugaba. <> the lead, leader, deliverer.
  3. shisshike ko turke.
  4. saƙo na musamman da marubuci ke ƙoƙarin bayyana wa jama'a a ƙagaggen labari ko wasan-kwaikwayo ko waƙa. <> the take-away theme or message, main message, the point of it.
Contents