Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙanƙanta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from k'ank'anta)

Noun

Singular
smallness

Plural
none

Tilo
ƙanƙanta

Jam'i
babu (none)

f

  1. ƙaranta ko ƙadan - watau nuna halin kasawa <> minimal, little, trivial
  2. muzantawa

Verb

to belittle, to lessen

Adjective

  1. the smallest, least
    1. Wace ƙasa ce mafi ƙanƙanta a nahiyar Afirka? [1] <> What is the smallest country in Africa?
    2. As a Christian apostle, he humbly declared that he was “a man less than the least of all holy ones.”
      Da yake shi Kirista ne kuma manzo, ya nuna tawali’u sa’ad da ya ce shi “mafi ƙanƙantar tsarkaka duka” ne.

Google translation of ƙanƙanta

Small.

  1. (verb) belittle <> ƙanƙanta, ƙasƙanta; lessen <> rage, ƙanƙanta;