(Redirected from k'ank'ara)
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Suna / Noun
Jam'i |
f
- wani irin nau'in dutse mai ƙarfin gaske da santsi, wanda kan fitar da wuta idan an doka shi da ɗan'uwansa. <> flint: rocks that can start fire.
- daskararren ruwa mai matsanancin sanyi. <> (uncountable) ice, hai, snow (dusar ƙanƙara) : A gas or liquid, normally water, which has been frozen (made solid)
- Dussar ƙanƙara ta hana tashin jiragen sama <> Snow grounds airplanes. [1]
- Yanzunnan ana Ruwan sama A Kano harda ƙanƙara <> It is currently raining in Kano, even snowing [2]
- zabo mai ƙasa-ƙasan jiki.
- muƙwallato ko maƙoƙo.
- arwa <> a threat, intimidation
- wasu ƙananan duwatsu da mayu kan fitar a jikin wanda suka kama idan an ba su wuya.
Verb / Fi'ili
- kyautata yin abu. <> seeing an action through; to make or do something well.
- ya ƙanƙara gida ginin zamani.