ƙara
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from k'ara)
Verb
- to increase, further, add, extend, repeat.
- Zan ƙara cin abinci. <> I am going to eat again.
- Za ka ƙara? <> Would you like more? (*NOTE the more here will be ƙari.)
- Walking 7,000 steps a day can be enough to boost your brainpower
Yin tattaki kafa 7,000 a kullum shi kaɗai yana ƙara wa kwakwalwa lafiya --bbchausa_verticals/110_7k_steps
- Zan ƙara cin abinci. <> I am going to eat again.
- lamunce, lamunta
Noun
f