kadarori
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
- The plural form of kadara; more than one (kind of) kadara. <> non-cash assets, properties, and wealth.
- Synonym: dukiyoyi
- Rahotannin kafafen watsa labaran Amurka sun ce ƙasar na nazarin amfani da kadarorin Iran da aka toshe wajen biyan kuɗin ɓarnar da hare-haren ƙasar suka haddasa a ƙasashen Larabawa.
U.S. media reports said the country is considering using frozen Iranian assets to pay for damage caused by Iranian attacks in Arab countries. --HausaRadio.net/2026-06-07#2