Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kafaɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from kafad'a)

shoulder

Etymology

From Arabic كِتْف‎ (kitf) with metathesis.

Noun

Tilo
kafaɗa

Jam'i
kafaɗu

Singular
shoulder

Plural
shoulders

 
Left shoulder <> kafaɗar hagu

kā̀faɗā̀ f (plural kā̀fàɗū, possessed form kā̀faɗàr̃)

  1. shoulder <> sashen jiki wanda yaɗa hannu da gangar jiki da wuya zuwa ƙarƙashin ƙirji.
    Ketly ta rasa hannunta na dama har zuwa kafaɗa.
    Ketly lost her right arm all the way up to the shoulder joint.
  2. taimako <> help, assistance.
  3. haɗa kai <> cooperation.

[1]