(Redirected from karar)
For the Hausa word that means to increase or sound, see ƙara
Verb / Fi'ili
Noun / Suna 1
f
Noun / Suna 2
m
- sandar dawa ko gero ko rake ko takanɗa da makamantansu (daidai da kare) <> a stick of something like corn, sugar cane, millet etc.
- karan sigari; watau taba sanda ɗaya <> a single cigerette
- karan hanci; ƙashin da ya bi tsawon hanci. <> a bone that is a length of nose
Google translation of kara