(Redirected from kirarin)
m
- (kirari in English) kirari is a Hausa word for a call, praise-epithet, courage-epithet, a motto. <> (kirarin Hausa) kirari shi ne zaɓaɓɓun kalmomin da ake furtawa a tsare don zuga ko kambamawa. Kirari shi ne kururuwar alheri ta murna da jin daɗi da ake yiwa mutum don ya ji daɗin an yabe shi.
- "Sarki zaɓen Allah!" kirarin sarakai ne <> "A chief is a God's choice" is a praise-epithet for chiefs.
- An yiwa angwaye kirari. <> The groomsmen received a praise epithet.