Toggle menu
24.9K
762
183
165K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kitsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. tubka ko gyara gashin kai na mata; ko gashin jikin dabba. <> to braid.
  2. tubkar tabarma ko igiya.
  3. ƙaga ko ƙirƙiro, musamman magana a kan abin da bai faru ba. <> to plot something, especially falsehood
    Gwamnatin Najeriya ta ce jami'an tsaronta sun samu nasarar kama wasu gawurtattun ƴan bindiga, ƴan tsagin ƙungiyar Ansaru da take zargi da kitsa fasa gidan yarin Kuje a shekarar 2022, har wasu fursunoni suka tsare.
    The Nigerian government says its security forces have successfully arrested some suspected gunmen, members/affiliates of the Ansaru group, who it accuses of plotting to break into Kuje prison in 2022, and have detained some prisoners. --misc/Ansaru_leaders_captured

Bargery's definition of kitsa

kitsa.

I. [kitsa"] {v.tr.2d; ki+tso/+ (2e.ii); ki"tsu+ (3a.ii)}.

1. Plait the hair. e.g. yau na k. kai goma, to-day I have done the hair of ten women.

2. Finish off the top of a grass roof, grass mat, wall, &c.

3. Settle a matter.

4. Plan or conspire against p. e.g. ya/ iya kitsa magana he can make mischief.

II. [ki+tsa"] {4d kitsa I}.

III. [ki"tsa/+].

1. {v.tr.1a} = kitsa I.1. e.g. yau na kitsi kai goma, wance ko biyar ba ta kitsa ba, to-day I have done the hair of ten women, so-and-so has not done even five.

2. {n.f.. 4e kitsa III. 1}.