kuɓutar da
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- save, help escape.
- exonerate, acquit, absolve.
- And I do not acquit/absolve myself. <> kuma ba ni kuɓutar da kaina. = kuma ban wanke kaina ba. --Quran/12/53
- Za a kuma ji dalilan da suka sa ake samun jinkiri wajen kuɓutar da yara 'yan makaranta da aka sace a jihar Oyo da sauran rahotanni.
Listeners would also hear the reasons for delays in rescuing schoolchildren abducted in Oyo State, along with other reports. --HausaRadio.net/2026-07-10#5
- And I do not acquit/absolve myself. <> kuma ba ni kuɓutar da kaina. = kuma ban wanke kaina ba. --Quran/12/53