Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙungiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from kungiya)

Suna

Tilo
ƙungiya

Jam'i
ƙungiyoyi

f

  1. faction, party, group, association, force, coalition. <> taron jama'a wadanda suka haɗa kansu don cim ma wata manufa, kulob, rukuni
    Mujallar kungiyar likitoci ta Amurka = Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (Journal of the American Medical Association)
  2. team

Google translation of ƙungiya

Sect, group.

  1. (noun) association <> ƙungiya, jam'iyya; band <> ƙungiya, ƙungiyar makaɗa; commune <> ƙungiya; crew <> ƙungiya; gang <> ƙungiya; organization <> shiri, ƙungiya;