(Redirected from kwanciyar)
f
- kasancewar mutum ko wani abu a kan gado ko ƙasa a makaifa ko rashe-rashe.
- kwana. <> sleeping, sleep-over, laying down.
- kwanciya da masoyi: wani irin kitso da mata ke yi. <> a type of women's hairstyle.
- Synonym: jaki
- kwanciyar zuciya, kwanciyar rai, kwanciyar hankali: samun natsuwar zuciya. <> gained peace, calmness.
- kwanciyar kado: tumbi.
- kwanciyar kuyakuyai: mutane su kwanta a harhaɗe don samun ɗimin jikin junansu.
- kwanciyar magiribi: kwanciya a makaifa.
- Synonym: kishingiɗa