(Redirected from ladar)
Noun
m
- (religious) reward, compensation <> sakamako don wani aiki da aka yi.
- Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16