Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lamba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from lambar)

Suna / Noun

Tilo
lamba

Jam'i
lambobi

Singular
number

Plural
numbers

f

  1. alamar ƙidaya/lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
  2. yawa <> amount, size
    The number of boys in the class is 20 <> Yawan yara cikin ajin ya kai ashirin.
  3. Tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. Caccake wanda ake yi wa mutum a dantse don rigakafin cuta.<> vaccination, immunization
    An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
  4. alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
    Lambar motarsa daban take da ta kowo.
    An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
    Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
  5. daraja da mutum ya samu don wani aikin bajinta da ya yi <> an honor one receives for his/her work
  6. Lamba is another way of spelling namba.

Derived Terms

  1. lambar mota <> license plate number

Verb

  1. to license a car <> yi wa mota lamba
  2. to pressurize <> matsa wa lamba


Google translation of lamba

Number.

  1. (noun) number <> lamba; mark <> alama, lamba, maki; badge <> lamba; vaccination <> lamba;