landscape
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- hoton wuri mai faɗi.
- ra'ayin halin da ake ciki kan wani abu.
- the political landscape <> halin siyasa.
- (printing mode) fuskantar da takarda yadda faɗin ta za ta fi tsawon ta.
- Antonym: portrait