lashe
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- licked <> lasa: suɗe, tanɗe abu da harshe.
- Synonym: lamushe
- to win.
- Na lashe wannan gasar. <> I won the award.
- Macron ya sake lashe zaɓe a Faransa <> Macron has won re-election.
- And on Tuesday at the World Athletics Continental Tour in the Czech Republic, Aminatou Seyni (R) of Niger celebrates with Gina Bass of The Gambia after winning the women's 200m.
Haka kuma a ranar Talata a Czech Republic, Aminatou Seyni ƴar Jamhuriyyar Nijar ke murna tare da Gina Bass na Gambiya bayan murnar lashe tseren mita 200 na mata.--bbchausa verticals/pics