(Redirected from littattafan)
Noun
- The plural form of littafi; more than one (kind of) littafi.
- It has been at the centre of numerous books, articles and blog posts, and no doubt the cause of countless agonised ponderings by men and women alike. <> Wannan batu dai ya kasance abin mahawara a littattafai da mukaloli da ma rubuce-rubuce a kafafen sada zumunta kuma babu shakka wannan al'amari yana sa maza da mata tunanin yaya hakikanin abin yake. --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire