(Redirected from ma'daciya)
Noun
f
- the bitter. <> ɗaci.
- Mun ƙyale zuma a yanzu mun kama maɗaciya <> We ignored the sweet, and have embraced the bitter. [1]
- pancreas [2], gall bladder. [3][4] <> wata jaka ta tantani mai ɗauke da wani ruwa kore mai ɗacin gaske, da take maƙale da hanta ta mutum ko dabba.
- Synonyms: matsarmama and ɗatanna
- maɗaciya, maɗaci <> a mahogany tree.
- Ai daga itacen maɗaciya aka samo shi. [5]