Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mafita

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from mafitar)

a way out, respite, relief, solution

Noun

Tilo
mafita

Jam'i
mafitai or mafici

Singular
relief

Plural
reliefs

f

  1. hanya ko damar samun fita ko tsira ko gudu daga wata matsala ko wani hatsari. <> a way out, rest or relief from something difficult or unpleasant. an outlet.
    Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita. <> And whosoever fears Allah and keeps his duty to Him, He will make a way out [of every difficulty]. [1] --Qur'an 65:2
  2. a solution
    There are also those who believe that a memorial account is not an ideal solution,
    Akwai kuma masu ra'ayin cewa barin shafukan waɗanda suka mutu don tunawa da su ba shi ne mafita ba, --bbc/socialmedia_after_death
Contents