(Redirected from majib'inta)
- allies, protectors, guardians, lords.
- Synonym: iyayengiji
- Do the disbelievers think they can ˹simply˺ take my servants as lords instead of me? <> shin fa, waɗanda suka kafirta sun yi zaton (daidai ne) su riƙi waɗansu bayina, majiɓinta baicina? = [ 18:102 ] shin, wadanda suka kafirta suna zoton za su tsira ne da sanya bayina majibinta baici na? --Qur'an 18:102