(Redirected from mak'il)
- kalma mai bayyana yawa ko cikar abu har wuya. <> expression that shows how full and packed something is.
- Synonym: maƙis
- Sama da mutane saba'in, sun rasa rayukarsu a wata gobara da ta tashi a jirgin ƙasan da ke cike maƙil da fasinjoji a Pakistan. --hausaradio/BBCHausaTV_2019-10-31