(Redirected from mak'ogwaro)
Noun
Jam'i |

m
- throat <> hanyar wucewar iska da numfashi tsakanin baki da ƙirji.
- Synonym: maƙoshi
- wurin wucewar abinci ko abin sha
- wuyan buta
- mesar ruwa.
- maƙogwaron dawa; nunar dawa sosai.
- maƙogwaron indararo; wuyan indararo.