(Redirected from mallakar)
- See also mallaki
Noun
f
- ownership/owning, controlling, inheriting, having dominion <> kasancewa abu na wani ne.
- Mai mallakar bindiga <> A gun owner.
- wani irin tsiro da ake magani da shi
- Synonym: mallaki
Verb
- to give, establish, bought and paid for <> danƙa wa mutum ikon tafiyar da abu a matsayin nasa.
- My Lord has given/establish me <> Ubangijina Ya mallaka mini -Quran 18:95
- Gwamna ya mallaka masa mota ƙirar Marsandi. <> The governor gave him a Mercedes.
- occupy, claim
- Isra'ila za ta mallake filayen Palasdinawa | Labarai - DW
Google translation of mallaka
Own.