mamaki
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- surprise, surprising, wonder, amazement, shocked.
- Synonym: kakabi
- bada mamaki
- Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood da Kannywood, Rahama Sadau, ta ba mutane mamaki bayan shiri mai sauki a garin bayyana daurin aurenta da aka yi a Kaduna ba tare da kowa ya sani ba. --misc/Rahama_Sadau_marries_with_a_200_usd_dowry
Google translation of mamaki
- (noun) astonishment <> mamaki;