Verb
markaɗa | markaɗe | markaɗo
- to grind <> niƙa abuu mai danshi a dutsen niƙa ko injin niƙa.
- sai a yi amfani da na’uran zamani mai markada kayan miya da kayan marmari <> use a modern tool such as a blender which grinds soup ingredients and other snacks. [1]
See Also