mataki
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
m
- action, steps, move, measure.
- Sannan wata tawagar masu bincike, ta yi kiran da wajibta yin riga kafin cutar k'yanda ga dukkan yaran da za su fara karatu a matakin primary.
- To sai dai masu sharhi na ganin cewa matakin wani yunƙuri ne na nunawa ƙasashen duniya yatsa [1] <> But analysts suggest his actions should probably be interpreted as a warning to other countries not to escalate their involvement in Ukraine [2]
- decision
- the decision about the future on the networks often falls on the closest ones.
to sai dai ɗaukar mataki game da makomar shafukan na hannun makusanta mamatan. --bbc/socialmedia_after_death
- the decision about the future on the networks often falls on the closest ones.
- stage, position, level
- Mutumin da ake ganin zai iya zama Firayim Ministan Biritaniya nan gaba ya nemi afuwa kan matakin da jam'iyarsa mai mulki ta dauka kan yakin Gaza.
A man seen as a possible future British prime minister apologized over the position his ruling party took on the Gaza war. --HausaRadio.net/2026-07-10#2
- Mutumin da ake ganin zai iya zama Firayim Ministan Biritaniya nan gaba ya nemi afuwa kan matakin da jam'iyarsa mai mulki ta dauka kan yakin Gaza.