matsaya
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- definition, positioning, agreement, deal.
- Cikakkiyar matsaya <> absolute positioning [1]
- Definitions are critical <> yanke matsaya na da wahala --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- An samar da matsaya ta yadda kasashen biyu zasu yi aiki hannun da hannu [2]
- Researchers have yet to land on a unified definition of female desire. <> masu bincike suka yi don gano gaskiyar batun, har yanzu masu binciken ba su kai ga cimma matsaya daya ba kan hakikanin abin da sha'awar 'ya mace take. --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire