(Redirected from menene sunan aya da turanci)
Noun / Suna
f
- alamar da take nuna cikar ma'ana dangane da karatun Ƙur'ani, ko rubutu, ko magana. <> a miracle, verse, stanza, sign, a token.
- And We left therein a sign for those who fear the painful punishment. <> Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azãba, mai raɗaɗi. = Muka sa ta zama ayah, ga wadanda ke jin tsoron azaba, mai zafi. --Qur'an 51:37
- A token unto them is the dead earth <> Kuma aya ce a gare su: matacciyar ƙasa. --Qur'an 36:33
- And We left therein a sign for those who fear the painful punishment. <> Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azãba, mai raɗaɗi. = Muka sa ta zama ayah, ga wadanda ke jin tsoron azaba, mai zafi. --Qur'an 51:37
- ɗigo da ake yi don nuna alamar tsayawa a rubutu ko karatu <> (punctuation) period, full stop.
- ishara ko darasi <> a lesson or hint
- tigernut, Cyperus esculentus, Yellow Nutsedge <> aya - ana samunta daga ciyawa. Ana cin ta ɗanya ko a yi kununta. [1]