Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

miƙe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from mike kafa)

Verb

  1. to rise, stand, stretch, straighten up (madaidaita, daidaita karkata). <> tashi tsaye kyam, miƙar da abu
  2. miƙe ƙafa - wato fita ɗan yawo <> taking a walk, brisk, taking a tour; when a person relaxes and gets comfortable
    Da wannan hukunci shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai miƙe ƙafa sosai wajen gudanar da mulkin ƙasar da kotun ta halatta zaɓensa. [1]
    A duk lokacin da ka fita domin ka miƙe ƙafa a wuraren shaƙatawa, zaka riƙa ganin masu karnuka su yi nan su yi can riƙe da igiyar da suka ɗaure karnukan su. [2] <> Whenever you go for a walk in the park, you see dog walkers being dragged in all directions by their charges. [3]

Adjective

  1. a miƙe - upright, straight