minista
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from ministan)
Etymology
From English minister.
Noun
ministà m (plural ministoci, possessed form ministàn)
- governmental minister <> babban jami'in Gwamnatin Tarayya mai shugabantar Ma'aikatar Gwamnati wanda Shugaba Ƙasa ke naɗawa.
- An naɗa Audu minista. <> Audu has been appointed minister.