muryoyi
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from muryoyin)
Noun
- The plural form of murya; more than one (kind of) murya. <> Jam'in murya. sounds, voices.
- ta hanyar la’akari da dandano, kamshi, muryoyi, har ma da abubuwan da su ke gani kafin a haife su. <> by paying attention to the tastes, smells, sounds – and even sights – available pre-birth. --bbchausa_verticals/082-baby-learning
- A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen "Daga Laraba", muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, <> In this podcast, which is the first episode of the "Daga Laraba" podcast, we would be presenting you to a variety of voices. --podcasts/daga laraba