noma
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
|
Jam'i |
m
- farming, agriculture <> karta ƙasa da ta da kunya don gyaran shuka.
- President Bola Tinubu has approved the recapitalisation of the Bank of Agriculture with N1.5tn [1]
Shugaba Tinubu ya amince da ƙarin jarin naira tiriliyan 1.5 ga bankin noma [2]
- President Bola Tinubu has approved the recapitalisation of the Bank of Agriculture with N1.5tn [1]
- sana'ar shuka amfanin gona don ci ko sayarwa.
- ya iya noma: wato isowar mutum daidai lokacin da ake cin abinci. <> showing up right on time to eat.
Verb
- to farm, to plant <> karta ƙasa da fartanya don raba shuka da haki.
- shuka kayan amfanin gona.
- Bana ya noma dawa da yawa.