opinion
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- An opinion is a personal idea, a person’s thoughts on a topic. <> ra'ayin mutum, tunanin da ke zuciyar mutum kan wata magana
- You already gave your opinion of this case. <> Ka riga ka bada ra'ayin ka game da wannan hidimar.