podcasts
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
shirye-shiryen sauti da ake sauraro
Noun
- The plural form of podcast; more than one (kind of) podcast.
- Podcasts na baka damar samun duk wani sabon shirin sautin da ka ke so da zarar an samar da shi kuma a duk inda kake so.
- Za ka iya "rajista" ko "subscribing" domin samun Podcasts daga lokaci zuwa lokaci, kamar yadda ake rajistar samun mujalla a kuma rika kai maka ita duk lokacin da kake so a kowanne mako. [1]