(Redirected from rambad'a)
Verb
- aikata wani abu da kyau; goga abu ya sa kyau sosai <> doing something really well. to beautify.
- ɗaga murya da ƙarfi. <> raising one's voice loudly.
- sa abu da yawa ya da gishiri ko sukari a abinci. Daidai da rambaɗi! <> to excessively put too much salt or sugar in food.
- An rambaɗa gishiri a miyar. <> The soup had too much salt.