Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from rawar)

dance

Noun

Tilo
rawa

Jam'i
raye-raye

Singular
dance

Plural
dances

Ali Nuhu da Rahama Sadau na taka rawa a fim din Rariya <> A dance in a Hausa film.

m

  1. kaɗa jiki da girgiza shi da rausaya (jam out) don annashuwa da nishadi, musamman in akwai kiɗa.
  2. makyarkyata saboda tsoro ko tsananin fushi ko zazzaɓi.
  3. motsuwar kafaffen abu kamar haƙori ko bishiya.
  4. mai rawa, dan rawa, 'yar rawa <> a dancer. One who dances.


Google translation of rawa

ballet.

  1. (noun) dance <> rawa;