Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

riɓa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from rib'a)

Verb

  1. to multiply, to double, double up, doubling - To double the quantity, amount or duration of something <> ninka; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; riɓanya/riɓanya
    shida ta riɓa uku sau biyu <> six is a multiple of two.
  2. profit, excess - to exceed, To commit usury. <> fin yawa ko ɗara
    Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-profit association.
    sun riɓa mu a yawa <> they are more than us in numbers
  3. riɓa v ruɓa/riɓe/riɓi/riɓu/riɓewa/ruɓar da - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> rotting, to rot or spoil, the deterioration of something moist to the point that it starts to smell.
    Wannan kankanar ta riɓe, kada wanda ya sha. <> This watermelon has spoiled, let no one consume it.
    Mataccen jaki da ba a binne ba ya riɓe sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been rotting and smelling.
  4. ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.
Contents