(Redirected from riskar)
- sama ko iske ko tarar da ko cimma.
- Ya riske shi gida. <> He beated him reaching home.
- It is not allowable [i.e., possible] for the sun to reach the moon, nor does the night overtake the day. <> Ba zai yiwu rana ta riski wata ba, dare kuma ba zai riga yini ba. --Qur'an 36:40
- duka su “riski haɗa kan nan na bangaskiya ga Ɗan Allah <> all attain to the oneness in the faith