(Redirected from sabani)
Suna (Noun)
m
- contradiction, misunderstanding, difference, disagreement <> bambanci, rashin dacewa da saduwa da mutum.
- Synonym: barranta
- Akwai ƙa’idoji na al’ada da ake bi wajen yin hakan. Kuma har yanzu muna yin irin wannan zama, amma don yin sulhu kawai a tsakanin waɗanda suka sami saɓani. [1]
- Missing a person one intended to see. <> ɓatawa ko rashin jituwa.
- Mun yi saɓani a hanya <> We've just missed each other on the road.
- besides, instead of, other than, opposite, antonym, as opposed to
- Synonym: maimako
- Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji saɓaninsa Allah <> These, our people, have taken besides Him deities. Quran 18:15
- Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [2] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [3]
- wani tsiro da ake kira sammatsi
- maganin da ake amfani da shi don a kasa ganin mutum lokacin da ake neman sa. <> an elixir or medicine used in order to not be able to find someone during a search.