(Redirected from sahihin)
Noun/Adjective
- kyakkyawa ko ingantacce ko amintacce. <> 1. Sincere; true, authentic; upright. 2. In perfect health. (= lafiyayye.) 3. Fine; handsome; well-formed, &c. (= (Go.) assakiki.)
- In ji wani ƙamus, amana tana nufin gaskata da mutum cewa mai gaskiya ne sahihi kuma ba zai yi maka lahani da ganga ba.
According to one dictionary, to trust others means to “believe that they are honest and sincere and that they will not deliberately do anything that will hurt you.” - Mai zai faru idan mutum sahihi ya fahimci cewa Allah na gaskiya ya hana waɗannan abubuwa kuma ba ya jin daɗin waɗanda suke yin haka?
What happens, though, when a sincere person learns that the true God condemns such things and is saddened by those who practice them?
- In ji wani ƙamus, amana tana nufin gaskata da mutum cewa mai gaskiya ne sahihi kuma ba zai yi maka lahani da ganga ba.