Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

saƙo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from sak'on)

message

Suna 1

Tilo
saƙo

Jam'i
saƙwanni or saƙonni

Singular
message

Plural
messages

m

  1. message, errand <> aike na magana
    Allah honored humans by the final message that He sent Prophet Muhammad with
    Allah ya karrama 'yan Adam da ya aiko mu su wannan saƙon --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
  2. a present, a gift, souvenir.
  3. ɗan ƙaramin dutse da ake wa murhu ɗoriya da shi <> a small rock

Suna 2

Tilo
saƙo

Jam'i
babu (none)

m

  1. loko ko lungu <> an alley